SIRRIKA 21 DAKE SAKA SOYAYYA JIMAWA

 SIRRIKA 21 DAKE SAKA SOYAYYA ƘARKO (JIMAWA)


Dangantaka irin ta soyayya tana da wuyar sha'ani wajen gudanar da ita, musamman idan Aka samu banbanci ta wasu fuskoki tsakanin Saurayi da Budurwa. Duk da haka, ba abu ne mai wahala ka kula da soyayya har ta zamo mai ƙarfi, Abu ne mai sauƙi ka fara soyayya, amma abu ne mai wuya ka iya maintaining Soyayyar har tayi nisa, ba kowa ke iyawa bane.


Mafi yawan mu muna iya maintaining na dangantaka tsakanin mu da iyayen mu, duk wuya duk ɗaci kuma har abada. Kunsan dalili? Saboda bama iya hakuri da masoyan mu irin Yadda muke hakuri da iyayen mu. Kodashike, masoyan mu ba iyayen mu bane haka ma iyayen namu. 

Anan Ƙasa wasu abubuwa ne guda 21 wato sirrika da zasu iya taimakawa dangantaka ta soyayya ƙarfi, daɗi, da Sauƙi. 


1. Kada kuna yawan wasa koda yaushe. Kuyi ƙoƙari wajen gujewa yarinta mai yawa. Ba koda yaushe ake wasa a cikin soyayya ba.


2. Kuyi ƙoƙari wajen Controlling na "Kishi" duk ƙarfin soyayyar ku. Idan har bakwa iya riƙe kishin ku ga junan ku, to zaku na creating wasu Problems a tsakanin ku wanda zai iya janyo rabuwar ku. Kuma ba'a son haka.


3. Ka yi mata yabo idan tayi maka kyauta duk ƙanƙantar kyautar koda kuwa kyautar batai maka ba. wataran zaka tina da wannar kyautar kuma tasa ka farin ciki. A soyayya ba'a rena kyau.
 

4. Kada ku ɗau junan ku da wasa koda kun saba to ku daina. Ko ku rage.




5. Kada Kuna Maganganun da basu dace ba a tsakanin ku, idan kuma kuna yi to ku taƙaita kada yayi yawa domin haka yana janyo ɗaukewar Shauƙi da wuri.


6. Ku kiyaye yawan iko ko gadara a tsakanin. Ku zama kuna da iko da juna. The moment one of you becomes more controlling, you’ll take advantage and abuse each other.





7. Kada kuna chanjawa juna fuska lokaci daya babu dalili.


8. Ku kasance cikin nuna Matuƙar Muhimmancin junan ku.



9. Kuna tinani da Ƙwaƙwalen ku, kada koda yaushe kuna shawari da zuciyar ku a cikin soyayya. Saboda Shauƙin soyayya zai iya ingizaka (being TOO affectionate, or being TOO angry, being TOO jealous etc).


10. Ka kasance a duk inda Ta buƙace ka, koda zata lauye akan bata buƙatar ka. (your job is to feel it without the other person saying it).


Advertisement: Buy Data Subscription at Very Chip Price  Visit:

https://www.elsub.com.ng 



11. Koda yaushe kuna yarda da juna, In Ba Haka ba Matsaloli, kishi da tsoro zasu iya kwaba muku lissafi.


12. Kuna Magance Matsalolin Ku acikin kwanciyar hankali mai makon rabuwa da juna, ɗaga murya, faɗa da Cece-kuce a ko wani lokaci.


13. Kuna nuna Soyayya da Qauna sosai. Wannan yana da muhimmanci musamman acikin soyayyar da ta ɗau tsawon lokaci. Kada jimawar ku tare yasa ku daina nunawa juna soyayya kamar farkon farawar ku.


14. Kabar Naka Buƙatar Dan Ita. Zata ji daɗi kuma bazata manta dashi ba forever.


15. Ka nunawa duk mai shiga ysakanin ku gaskiyar soyayyar ka akan ta.






16. Ku fahimci junan ku koda baku hadu akan yarda da wani abu ba. Ma'ana Koda kun samu banbancin Ra'ayi.


17. Be positive and happy. Ba wanda yake son budurwa ko saurayi wanda koda yaushe yana cikin fada, mita, musu for lame reasons.


18. Be on the same level of maturity. I'm not saying you should be mature to make it work. You can both be immature and work it out. However, a mature person cannot in anyway stay long term with an immature one.



19. Kullum kuna cigaba, koda yaushe kuna samo sabbin dabarun soyayya domin inganta jin daɗin soyayyar ku.


20. Cuddle often.


21. Most importantly, BE YOURSELF.


22. Kuyi subscribe na wannan page ɗin. Muna godiya

Advertisement: Buy Data Subscription at Very Chip Price  Visit:

https://www.elsub.com.ng 




YADDA ZAKA ZABI MATAR AURE

Akwai hanyoyi da dama da ake zabin matar aure domin yin rayuwa, ga kadan daga cikin su kamar haka:

Yin dacen samun abokiyar rayuwa me nagarta babbar nasarace a Wannan zamanin da muke ciki.

Idan ka samu kuwa matukar zata soka irin sonda kake mata ko fiyeda haka tabbas abokiyar zama ce, abunda ya rage shine ka rike ta da kyau.




Matukar zata faranta maka rai toka riketa hannu bibbiyu 

Duk Budurwar dazaka furta mata kalmar so, kaima ta maidama da furucin kauna Abokina ka riketa da muhimmanci, Zamanin mu ya canja samun kamar su wuya gareshi. 





Abokina idan Allah ya baka mace mai tsoron Allah wacce zata kusanto ka da alkairi sannan ta nisanta ka da sharri tabbas wannan itace matar aure.

Duk budurwar dazata baka kulawa ta musamman sannan tayi abunda kakeso, tabar abunda bakaso to wlh irinsu sunada wuyar samu ka Rike abarka da kyau. 



Mace Abokiyar rayuwa ce ni'imace kuma haske ce dake haska rayuwar duk namiji.

Dacewa a soyayya shine kasami mace tagari, wacce tasan mutumcin ka tasan nata mutumcin wacce zata karema mutumcin ta da naka ako yaushe. 


Sannan kasani mace yar'adam ce kuma tana kuskure duk lokacin da tayi ba daidaiba kayi mata uzuri ka fahimtar da ita ta hanyar dazata fahimceka.


Muna baka shawari idan zaka zabi mata, to ka zabi mai addini yafi domin haka addinin mu yayi mana umarni.

Wannan nasiha ce akan Soyayya, duk mai ƙarin bayani mu hadu a comment, muna Godiya Agareku masoyan wannan shafi www.duniyarlove.com.ng Muna Alfahari daku.





Post a Comment

Previous Post Next Post